LABARA KAI TSAYE
Rundunar yan sanda sun kama sanata Dino Melaye.
Wato dan majalissar dattawan Nigeria,sanata Dino melaye ya mika kansa ga rundunar yan sanda
Yayi Yunkurin guduwa amman bai samu daman hakan ba, ya mika kansa ne bayan an girke run dunar yan sanda masu dumbin yawa a zagayen gidansa kusan sati daya suna yiwa gidansa kawanya.
Rundunar yan sanda tana zargin sanatanne wato sanata Dino melaye da laifin yunkurin kashe wani jami'in dan sanda.
"Sai dai ya misalta zargin da ake yi masa"
No comments:
Post a Comment