Showing posts with label Politics. Show all posts
Showing posts with label Politics. Show all posts

Sunday, January 6, 2019

Abinda Obasanjo zai yi a ranar zaben 2019

Abunda zanyi a lokacin zaben 2019     obasanjo


  Tsohon shugaban kasa wato Olusegun
Obasanjo ya bayyana cewa rawar ganin da zai taka ranar zaben zai kasance kamar jami'in tsaro.
  Yace zai kasa ya tsare sannan ya sanar a duk inda aka samu magudi ki rashin gaskiya.