Abubuwanda Messi zai fuskanta a 2019
Lionel Messi ya taka Rawar ganin a shekarar 2018, kamar yadda ya saba a shekarun da suka gabana, to gamu a 2019 ko zai iya kara taka rawar da ya taka a baya ???
Messi dai da kike gani ba karamin dan wasa bane domin ya lashe laliga da kofa del rey da spanish, super cup sannan yaci takalmin zinari kan cin kwallayen da yake, kuma yaci kyautar pichchi
To da yake dai an shiga shekara ta 2019 kuma wasanni shekara bama zasu gangara lapia ba, sai dai anasa ran messi zai fuskanta kalubalen
Takalmin zinari da kyatar pichichi
Sanennan dan wadannan na kasar Ajentina shine ya lashe takalmin zinari na wanda yafi cin kwallo ta lig-lig din turai a 2018/2019.
"A bana ma Messi yana fatan mai maitanabinda ya saba" shinko zai iya?
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment