Friday, January 4, 2019

Dan kasar America wanda ya taimaka wajen internet

Wanda ya kir kiri Internet ya mutum



Wani dan kasar America, wato Larry Robert wanda ya taimaka aka kirkiri internet ya mutu yanada shekara 81.

Majiyar mu na cewa A 1960, ya kasance cikin wani bincike mai suna ARPA wanda aka kawo shi domin su hada na urori masu kwakwalwa suyi aiki tare



Kuma shine ya dauko wasu kwararrin injiniyoyi da ake bukata domin tsarin ya tafi dai dai babu wata matsala.
Dr Robert tare da Bob khan,vint cert da Len kleinrock suka hada yanar gizo gizo wadda akafi sani da internet.

  Dr Robert ya mutu ne a ranar 26 ga watan December sakamakon bugun zuciya daya same shi kamar yadda iyalansa suka bayyana


No comments:

Post a Comment