Abunda zanyi a lokacin zaben 2019 obasanjo Tsohon shugaban kasa wato Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa rawar ganin da zai taka ranar zaben zai kasance kamar jami'in tsaro. Yace zai kasa ya tsare sannan ya sanar a duk inda aka samu magudi ki rashin gaskiya. Read more »